Home / Beacon Hausa / Kungiyar Boko Haram Ta Bude Gidan Radiyo – Beacon Hausa

Kungiyar Boko Haram Ta Bude Gidan Radiyo – Beacon Hausa

Kungiyar Boko haram sun bude wani tashar radiyo na FM, wanda suke watsa farfaganda na kalubalatar kasashen dake yaki dasu ke fadi na cewa ana samun galaba akansu, wannan gidan radiyo dai an kafa shine garin Tolkomari a jihar arewa mai nisa kan iyakar Najeriya da kasar Kamaru.

Suna watsa shirye shiryen su a zangon FM, akan mita 96.8, jama’a a garin na Tolkomari, sun ce suna kamo tashar wannan gidan radiyo.

Wannan lamari dai yan ciwa gwamnatin kasar ta Kamaru tuwo a kwarya domin gano inda ‘yan kungiyar ta Boko Haram, ke watsa shirye shiryen su, amma masu iya Magana na cewa idan aka juri zuwa kogi da tulu wata rana za’a dawo da gammo

Source: http://www.voahausa.com/a/3377465.html

loading...

Check Also

New video of abducted Chibok girls -” We are Suffering Here ” — Maida Yakubu

Some of the 276 Nigerian schoolgirls kidnapped by Boko Haram have been killed in Nigerian air force …

Leave a Reply

Your email address will not be published.

loading...

Follow Us

We are putting things in shape. Please bear with us. Editor

00

days

00

hour

00

min